Download Mp3: Anime Ebuga – Tare Da Yesu + Lyrics

Gospel artist Anime Ebuga releases new single “Tare Da Yesu.”

Stream and Download Mp3:

 Download Mp3

Lyrics:
Verse 1
Mai Cetona in ka ber ni ya za in yi
Har abada ba za ka taba yashe ni ba
Ka na tare da ni har ka yafe zunubaina
Uba, Ubangiji …. Yesu, Yesu Tsarki
Mai Soyina na ba ka rai da zuchiya na
A karshe duniya tare da Kai ni zan je
Chorus
zan je Tare da Yesu na, Tare da Allah naaa, Tare da Yesu, Tare da Yesu, Tare da Allah na
Verse 2:
There’s no going back
There’s no turning back for me
Forever it is and yes for ever it will be
Just strengthen me to keep to this Mai cetonaaaaaa
Verse 1
Mai Cetona in ka ber ni ya za in yi
Har abada ba za ka taba yashe ni ba
Ka na tare da ni har ka yafe zunubaina
Uba, Ubangiji …. Yesu, Yesu Tsarki
Mai Soyina na ba ka rai da zuchiya na
A karshe duniya tare da Kai ni zan je
Tare da Yesu(x3)
Tare da Yesu naijasure

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here